Hamza
Appearance
Hamza | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 568 (Gregorian) |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Mount Uhud (en) , 22 ga Maris, 625 (Gregorian) |
Makwanci | Q12244640 |
Yanayin mutuwa | death in battle (en) (combat (en) ) |
Killed by | Wahshi dan Harb |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Abdul-Muttalib |
Mahaifiya | Halah bint Wuhab |
Abokiyar zama |
Salma bint Umays (en) Hawla b. Qays (en) |
Yara |
view
|
Ahali | Safiyyah bint ‘Abd al-Muttalib (en) , Abdullahi dan Abdul-Muttalib, Abbas dan Abdul-Muttalib, Abu Talib, Harith ibn ‘Abd al-Muttalib (en) , Al-Zubayr bin Abdul-Muttalib, Al-Muqawwim ibn Abdul-muttalib (en) da Abū Lahab |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | Maharbi, marubuci da Shugaban soji |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Badar Al-Is Caravan Raid (en) Yaƙin Uhudu |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Hamza ko Hamza Ibn Abdul mutallib anfi saninsa da suna Hamza, ya kasance sahabin Manzon Allah (SAW) ne kuma kawu ne na manzon Allah Muhammad (S.A.W), jarumi, mai farautar zaki.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Shiga Musulunci
[gyara sashe | gyara masomin]Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Hamza ya rasu ne ta sanadiyar yaƙin uhudu, ta hannun bawan jubair bin mutiyn wanda ake kira WahShi. Matar Abu Sufyan Hindu ita ta masa umurni da yakawo mata zuciyar Hamza.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.