Nothing Special   »   [go: up one dir, main page]

Jump to content

Musulunci a Rasha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Musulunci a Rasha
Islam of an area (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Islam on the Earth (en) Fassara da religion in Russia (en) Fassara
Facet of (en) Fassara Rasha
Ƙasa Rasha
Musulunci a Rasha

Musulunci shine addini na biyu mafi girma a Rasha, bayan Kiristanci na Orthodox. An kuma ce addinin Musulunci shine addini mafi saurin bunƙasa a ƙasar kuma yana ɗaukar sama da kaso bakwai 7% na yawan mutanen Rasha zuwa kashi daya bisa biyar na yawan mutanen, da kashi ashirin da hudu 24%. Yana da yawa a cikin ƙabilun Rasha, kuma yawancinsu musulmai ne na Sunni na mazhabar Hanafiyya.[1]

  1. Lunkin, Roman; et al. (2005). "Ислам" [Islam]. In Bourdeaux, Michael; Filatov, Sergei (eds.). Современная религиозная жизнь России. Опыт систематического описания [Contemporary Religious Life of Russia. Systematic description experience] (in Rashanci). 3. Moscow: Keston Institute; Logos. pp. 78–212. ISBN 5-98704-044-2.