Kochi
Appearance
Kochi | ||||
---|---|---|---|---|
കൊച്ചി (ml) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Kerala | |||
District of India (en) | Ernakulam district (en) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 677,381 (2011) | |||
• Yawan mutane | 7,139.34 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 94.88 km² | |||
Altitude (en) | 0 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 682 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0484 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | cochinmunicipalcorporation.kerala.gov.in |
Kochi birni ne, da ke a jihar Kerala, a ƙasar Indiya. Shi ne birnin mafi girman jihar Kerala. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 2,119,724. An gina birnin Kochi kafin karni na sha huɗu bayan haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Cocin Francis, Kochi
-
Jewish synagogue Kochi, Indiya
-
Kochi Santa Cruz
-
Kochi
-
Kochi chinese fishing net
-
Filin jirgin sama na kasa da kasa na Cochin/Kochi