Nothing Special   »   [go: up one dir, main page]

Jump to content

Bawali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bawali
biological process (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na excretion (en) Fassara da renal system process (en) Fassara
Uses (en) Fassara urethra (en) Fassara
Manneken Pis yana nuna yaro na fitsari.
Yanda Kare ke fistari
yanda wasu Mutanen ke fitsari a tsaye

Bawali shine fitar da fitsari daga mafitarsa yabi ta cikin urethra sannan ya fita zuwa wajen jiki. Ita ce urinary system na yanayin excretion (fitar ruwa daga jiki). A likitan ce ana kiran su da micturition, voiding, uresis, ko, emiction.

Ga ƴan'adam lafiyayyu (da yawan cin dabbobi) yin bawali ganin dama ne, Ga jarirai, da wasu daga cikin tsofaffi, da kuma masu matsalolin neurologi, bawali agun su na faruwa ne kai tsaye. Kuma ga balagaggen mutum ya kanyi fitsari sau bakwai a rana.[1]

  1. American Urological Association. "Diagnosis and Treatment of Overactive Bladder (Non-Neurogenic) in Adults: AUA/SUFU Guideline" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2015-04-26. Retrieved 2019-03-29.