Ali ibn Husayn
Appearance
Ali ibn Husayn | |||
---|---|---|---|
680 (Gregorian) - 712 (Gregorian) ← AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib - Al-Baqir → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Madinah, 6 ga Janairu, 659 | ||
ƙasa | Khalifancin Umayyawa | ||
Mutuwa | Madinah, 21 Oktoba 713 | ||
Makwanci | Al-Baqi' | ||
Yanayin mutuwa | (dafi) | ||
Killed by | Al-Walid I (en) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib | ||
Mahaifiya | Shahrbanu | ||
Abokiyar zama | Fatimah bint al-Hasan (en) | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | Ali al-Akbar ibn Husayn (en) , Ali al-Asghar ibn Husayn (en) , Sakina bint Husayn (en) , Fatima al-Sughra bint al-Husayn (en) , Ruqayyah bint Husayn, Kholat bint Husayn (en) da Safia bint Husayn (en) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Larabci | ||
Malamai | AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib | ||
Ɗalibai |
view
| ||
Sana'a | |||
Sana'a | Liman, maiwaƙe da Malamin akida | ||
Muhimman ayyuka |
Al-Sahifa al-Sajjadiyya (en) Risalat al-Huquq (en) Sermon of Ali ibn Husayn in Damascus (en) | ||
Aikin soja | |||
Ya faɗaci | Yaƙin Karbala | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Ali bin Husayn, wanda aka fi sani da Zayn al-Abidin da Imam as-Sajjad shi ne limami na huɗu a Shi'a, Musulunci . Shi ne ɗan Husayn bn Ali kuma jika ne ga Ali bin Abi Dalib . Ya tsira daga yaƙin Karbala kuma aka kai shi ga halifa a Dimashƙ . Daga qarshe, aka bashi damar komawa Madina . Rayuwarsa ta duƙufa ga koyarwar ruhaniya da ta addini, galibi ta hanyar addu'oi da roƙo. Shahararrun addu'o'insa an san shi da As-Sahifa as-Sajjadiyya . [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Imam Ali ibn al-Hussein (2001). The Complite Edition of the Treatise on Rights. Qum: Ansariyan Publications. p. 16.
- ↑ Imam Ali ubnal Husain (2009). Al-Saheefah Al-Sajjadiyyah Al-Kaamelah. Translated with an Introduction and annotation by Willian C. Chittick With a foreword by S. H. M. Jafri. Qum, The Islamic Republic of Iran: Ansariyan Publications.