Nothing Special   »   [go: up one dir, main page]

Jump to content

Abu Musab al-Zarqawi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abu Musab al-Zarqawi
1. Emir of Al-Qaeda in Iraq (en) Fassara

17 Oktoba 2004 - 7 ga Yuni, 2006 - Abu Ayyub al-Masri (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna أحمد فضيل نزال الخلايلة
Haihuwa Zarqa (en) Fassara, 30 Oktoba 1966
ƙasa Jordan
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Hibhib (en) Fassara, 7 ga Yuni, 2006
Yanayin mutuwa kisan kai (explosive device (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai Abu Anas al-Shami (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mujahid (en) Fassara da ɗan siyasa
Mamba Al-Qaeda in Iraq (en) Fassara
Majalisar Mujahideen Shura
Aikin soja
Digiri commanding officer (en) Fassara
Ya faɗaci Iraq War (en) Fassara
First Battle of Fallujah (en) Fassara
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Jam'iyar siyasa Al-Qaeda

Abu Musab al-zarqawi mafaifin az-Zarqawi Musab, daga Zarqa"; Oktoba 30, shekara ta 1966[1][2][3] - 7, ga watan Yuni shekara ta lif dubu biyu da gomo sha shidda 2006), an haife shi a Ahmad Fadeel al-Nazallay a sansanin na Military Afghanistan. Ya zama sananne bayan ya tafi kasar Iraki kuma yana da alhakin jerin bama-bamai, yanke kawuna, da hare-hare a lokacin Yaƙin kasar Iraki, wanda aka ruwaito "ya juya tawaye da sojojin kasar Amurka" a kasar Iraki "a cikin yakin basasar Shia-Sunni".[4] Wani lokaci magoya bayansa sun san shi da "Sheikh na masu yanka".

  1. "FBI Seeking Information - Abu Mus'ab Al-Zarqawi". March 22, 2006. Archived from the original on March 22, 2006.
  2. Interpol. "Interpol: Al Khalaylen, Ahmad (alias Abu Musab Al-zarqawi)". Archived from the original on April 28, 2006. Retrieved September 20, 2021.
  3. "Abu Mus'ab Al-Zarqawi". Rewards for Justice. February 2, 2006. Archived from the original on February 6, 2006.
  4. Anonymous (August 13, 2015). "The Mystery of ISIS". New York Review of Books. LXII (13). Archived from the original on October 29, 2015. Retrieved October 29, 2015.