Kwadai
Appearance
Kwadai wani hali ne da wasu mutane ke dashi na duk abunda suka gani sudai suna so kuma sai sunci koda wannan abun ba nasu bane.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Yaran Lado sun cika kwadai
Karin Magana
[gyarawa]- Kwadai mabudin wahala
- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,70
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,69