Bambanci tsakanin canje-canjen "Isyaka Rabi'u"
Content deleted Content added
Bajoga2021 (hira | gudummuwa) No edit summary |
No edit summary |
||
Layi na 3
==Tarihin sa==
An haifi marigayi Isyaku Rabi'u a shekara ta (1928 ) ga iyalan Muhammadu Rabi'u Ɗan Tinki, wanda mai wa'azin Addinin Musulunci ne daga Bichi cikin jihar [[Kano]] a [[Najeriya]].
Line 9 ⟶ 10:
Daga nan ya tafi [[Maiduguri]] domin karo [[Ilimi]], kuma bayan ya gama karatunsa a can ne ya dawo [[gida]] da niyyar yin [[aure]].
Bayan
A shekarar ( 1949) ya kasance malamin Addini mai zaman kansa, inda yake koyar da Larabci da [[Alqur'ani]] ga ɗalibansa. Kuma a cikin daliban akwai Ibrahim Musa Gashash.
Line 38 ⟶ 39:
==Iyalan sa==
Marigayi Isyaku Rabi'u ya rasu ya bar mata da 'ya'ya har da jikoki masu yawa, kuma a cikin 'ya'yansa akwai Nafiu Rabiu, wanda shi ne babban dansa. Akwai kuma babban dan kasuwan nan, Abdulsamad Rabiu, wanda shi ne shugaban kamfanonin BUA.
Line 45 ⟶ 47:
==== Ayyukan sa domin taimaka ma al'uma ====
Ban da fagen karatun addini da kaswanci, marigayi Sheikh Isyaku Rabi'u ya yi fice wajen ayyukan taimako, wanda ya sa mutane da dama ke kaunarsa.
Line 50 ⟶ 53:
===== Abubuwan daya kamata a sani game da Isyaku Rabi'u =====
Wadannan su ne abubuwa guda bakwai da da wuya ka samu fahimtarsa:
Line 67 ⟶ 71:
==Manazarta==
{{Reflist}}
[[category:Mutuwan 2018]]
|