Nothing Special   »   [go: up one dir, main page]

Dawa dai wata ƙwayar abinci ce da ake nomawa musamman ma a yankin Arewacin Nijeriya.

Dawa
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderPoales (en) Poales
DangiPoaceae (mul) Poaceae
TribeAndropogoneae (en) Andropogoneae
GenusSorghum
jinsi Sorghum bicolor
Moench, 1794
General information
Tsatso sorghum (en) Fassara da sorghum oil (en) Fassara
dawa a cikin zangarniya ta an tara ta waje ɗaya don sussuka ta
mata na sussuka dawa da taɓare
gonar dawa ta fitar da zangarniya
tsohuwa tana shiƙar dawa
dawa a buhu
ja dawa a baho
farar dawa wato kona
hoton dawa
Jar dawa

Tarihi

Manazarta

Tarihi ya nuna tun karnonin da kuma suka gabata ake noma dawa a duniya, kuma har zuwa yanzun ana nomata.

Ire-iren dawa

Dawa dai ta kasu kashi-kashi, akwai farar dawa da jar dawa Da kuma shudiyar dawa Kuma dukkanin wadannan na'ukan dawar har yanzun ana noma su. [1]

Manazarta