Nothing Special   »   [go: up one dir, main page]

Gyaran Abdul Samad Rabiu

Hattara: Ba ku yi login ba. Za a rubuta adireshinku na IP a jerin tarihin sauye-sauyen wannan shafi. Idan kuna so, zaku iya yin login ko kuma ku kirkiri sabon account.

The edit can be undone. Please check the comparison below to verify that this is what you want to do, and then publish the changes below to finish undoing the edit.

Latest revision Your text
Layi na 1 Layi na 1


{{databox}}
{{databox}}
'''Abdul Samad Isyaku Rabiu''' CFR CON<ref>"FULL LIST: Okonjo-Iweala, Abba Kyari... FG nominates 437 persons for national honours". ''TheCable''. 2 October 2022. Retrieved 13 October 2022.</ref> (an haife shi a ranar 4 ga watan Agusta na shekara ta alif dari tara sittin 1960 a [[Kano (jiha)|Kano]], [[Nijeriya]]) dan kasuwa ne dan Nijeriya kuma mai taimakon al'umma.<ref>"Dangote gains $500 million, Adenuga loses $100 million today!". ''Encomium Magazine''. Retrieved 19 March 2019.</ref> Mahaifinsa shine marigayi Khalifah Sheikh [[Isyaka Rabi'u]], yana daya daga cikin fitattun 'yan kasuwa a Najeriya a shekara ta alif dari tara da saba'in 1970 da 1980. Abdul Samad shi ne wanda ya kafa kuma yake shugabantar kamfanin BUA Group, wani kamfani na hadin gwiwa a Najeriya wanda ke mai da hankali kan masana'antu, kayayyakin more rayuwa da noma da samar da kudaden shiga da ya kai sama da dala biliyan 2.5, Kuma shi ne shugaban bankin masana’antu na Najeriya (BOI).<ref>"Dangote gains $500 million, Adenuga loses $100 million today!". ''Encomium Magazine''. Retrieved 19 March 2019.</ref><ref>"Dangote, Adenuga, Alakija rank among richest Blacks". ''Punch Newspapers''. Retrieved 19 March2019.</ref><ref>"Vp Osinbajo's Unquenchable Love For Bua Boss, Abdulsamad Rabiu". ''THISDAYLIVE''. 18 November 2018. Retrieved 19 March 2019.</ref> A watan Janairun 2023, Abdul Samad Rabiu ya zama attajiri na 4 a Afirka.[https://www.agenceecofin.com/actualites/1601-104478-le-nigerian-abdul-samad-rabiu-detrone-l-egyptien-nassef-sawiris-et-devient-le-4e-homme-le-plus-riche-d-afrique].
'''Abdul Samad Isyaku Rabiu''' CFR CON<ref>"FULL LIST: Okonjo-Iweala, Abba Kyari... FG nominates 437 persons for national honours". ''TheCable''. 2 October 2022. Retrieved 13 October 2022.</ref> (an haife shi a ranar 4 ga watan Agusta na shekara ta alif dari tara sittin 1960 a [[Kano (jiha)|Kano]], [[Nijeriya]]) dan kasuwa ne dan Nijeriya kuma mai taimakon al'umma.<ref>"Dangote gains $500 million, Adenuga loses $100 million today!". ''Encomium Magazine''. Retrieved 19 March 2019.</ref> Mahaifinsa shine marigayi Khalifah Sheikh [[Isyaka Rabi'u]], yana daya daga cikin fitattun 'yan kasuwa a Najeriya a shekara ta alif dari tara da sabai'n 1970 da 1980. Abdul Samad shi ne wanda ya kafa kuma yake shugabantar kamfanin BUA Group, wani kamfani na hadin gwiwa a Najeriya wanda ke mai da hankali kan masana'antu, kayayyakin more rayuwa da noma da samar da kudaden shiga da ya kai sama da dala biliyan 2.5, Kuma shi ne shugaban bankin masana’antu na Najeriya (BOI).<ref>"Dangote gains $500 million, Adenuga loses $100 million today!". ''Encomium Magazine''. Retrieved 19 March 2019.</ref><ref>"Dangote, Adenuga, Alakija rank among richest Blacks". ''Punch Newspapers''. Retrieved 19 March2019.</ref><ref>"Vp Osinbajo's Unquenchable Love For Bua Boss, Abdulsamad Rabiu". ''THISDAYLIVE''. 18 November 2018. Retrieved 19 March 2019.</ref> A watan Janairun 2023, Abdul Samad Rabiu ya zama attajiri na 4 a Afirka.[https://www.agenceecofin.com/actualites/1601-104478-le-nigerian-abdul-samad-rabiu-detrone-l-egyptien-nassef-sawiris-et-devient-le-4e-homme-le-plus-riche-d-afrique].


== Manazarta ==
== Manazarta ==
Idan kuka adana wannan canji, yana nufin kun yarda da Ƙa'idojin Amfani, sannan kun amince baki ɗaya da Lasisin CC BY-SA 4.0 da kuma na GFDL. Kun yarda cewa adireshin yanar gizo ya isa matsayin shaidar asalin bayanai a lasisin Creative Commons.
Soke Taimako kan gyara (buɗa cikin sabuwar taga)
Kada ku kwafo rubutu daga wasu shafukan yanar gizo ba tare da izini ba. Duk rubutun da aka kwafo daga wani guri za a goge shi.

Ƙungiyoyin Wikidata da aka yi amfani da su a wannan shafin