Mersin
Appearance
Mersin | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya | |||
Province of Turkey (en) | Mersin Province (en) | |||
Babban birnin |
Mersin Province (en)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,040,507 (2022) | |||
• Yawan mutane | 65.63 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati | Turkanci | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 15,853 km² | |||
Altitude (en) | 10 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | mersin.bel.tr | |||
Mersin birni ne, da ke a yankin Mediteranea, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Mersin tana da yawan jama'a 915,703. An gina birnin Mersin kafin karni na sittin da biyar kafin haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wani kogi a birnin
-
Mersin
-
Gazi Mustafa Kemal Boulevard, mersin, Turkey
-
Mersin
-
Tashar jirgin Ruwa a birnin
-
Birnin Mersin a shekarar 1910
-
Kasuwar Kifi da Nama ta Mersin a shekarar 2005
-
Wurin shakatawa na ruwa, Mersin
-
Fort Argente, Mersin, dekovil hattı
-
Gada a Mersin