Nothing Special   »   [go: up one dir, main page]

Babban shafi

Encyclopedia na mazahabar Shi'a, Majma'a Ahlul-baiti (A S) na Dunya
540 Labari / 13,456 gyara cikin Hausa

Maƙalar da aka zaba

Ƙasim Sulaimani Mutumin da ya rayu tsakanin shekaru (1335-1398 kalandar Farisa wanda ya yi dai-dai da 1957-2020 kalandar Miladiyya) wanda ya shahara da Haj Ƙasim ko kuma Shahid Sulaimani, tsohon Kwamandan Rundunar Sojojin Ƙudus na kare Juyin Juya Halin Muslunci a Iran, a ranar 13 ga watan Diy shekara ta 1398 shamsi, wanda ya yi dai da 3 ga watan Janairu 2020. Haj Ƙasim Sulaimani tare da Mataimakin Rundunar `Yan Sa Kai ta Hashadul Sha'abi sun yi shahada sakamakon Harin ta'addancin da Kasar Amerika ta kai a kansu a bagdad babban birnin Kasar Iraƙ. Haj Ƙasim Sulaimani ya kasance Kwamandan Rundunar Sarullahi 41 Kerman a lokacin YaƘi tsakanin Ƙasashen Iraƙ da Iran, shi ne ya jagoranci kwamandancin operation wal-Fajar 8, haka kuma Karbala 4 da Karbala 5. a shekara ta 1376 h shamsi, Ƙarkashin umarnin Sayyid Ali Khamna'i an naɗa Haj Ƙasim mukamin babban Kwamandan Rundunar Ƙudus wani bangare ne na wajen iyakokin Ƙasar Iran Sulaimani, ya taiamakawa Mujahidan Ƙasar Afganistan a fagen daga, haka kuma bayan gama yaƙin cikin gida ya bada gudummawa cikin sake gina Ƙasar Afganistan, a lokacin yaƙin kwanaki 33 a Ƙasar Lubnan da yaƙin kwanaki 22 a Falasɗinu, ya taimakawa Hizbullahi da Hamas cikin fafatawarsu da haramtacciyar Ƙasar Isra'ila, ya kuma karfafa Mihwarin gwagwarmaya da Makaman zamani, bayan bayyanar Ƙungiyar `Yan ta'addan Da'ish a Ƙasashen Iraƙ da Siriya, hakika Ƙasim Sulaimani cikin hallarar cikin wannan fage ya bada babbar gudummawar cikin bada horo ga Sojojin Sa kai da suke kokarin fatattakar `yan ta'addan Da'ish,

Full article ...

Other featured articles: Labarin Karya GumakaBakirul UlumiTufafin Mai Sallah

Shin kasani ...
  • ... Ko ka san Mu'ujizozin Annabi (S.A.W) abubuwa ne da suka saɓa da yadda ɗan Adam ya saba rayuwa, Allah yake gudanar da su ta hanyar Manzonsa (S.A.W)?
  • ...Sallar jam'i, sallah ce wace ake yinta cikin tsarin adadin wasu rukunin jama'a?
Labarin da aka Shawarar


  • Taƙiyya «ɓoye aƙida da imani ko kuma yin wani aiki saɓanin aƙidar da take cikin zuciya gaban waɗanda kuka saɓa da su a aƙida.»
  • Bada'u « shi ne Allah ya bayyanar da wani al'amari saɓanin abin da mutane suke jira daga gare shi, bada'u aƙida ce da shi'a kaɗai suka keɓantu da ita...»
  • Ma'ad «(Larabci: المَعَاد) ma'ana sake raya wasu adadin mutane da suka mutu kafin tashin ƙiyama. raja'a tana daga cikin aƙida da ƴan shi'a suka kaɗai suka keɓantu da ita...»
  • Raja'a «ɗaya daga cikin garuruwan ziyara a wurin ƴan shi'a a ƙasar Iraƙi»
  • Wilayatul Faƙihi «wata nazarayi ce a fiƙihun shi'a wace kan asasinta a zamanin gaiba da fakuwar Imam Mahadi (A.F) faƙihi wanda ya cika sharuɗɗa shi ne wanda yake ɗaukar nauyin jan ragamar hukuma»
  • Mu'ujizozin Annabi (S.A.W) «abubuwa ne da suka saɓa da yadda ɗan Adam ya saba rayuwa, Allah yake gudanar da su ta hanyar Manzonsa (S.A.W), domin tabbatar da annabtar shi»
  • Waƙi'ar Saƙifatu Bani Sa'ida «wata waƙi'a ce da ta faru bayan wafatin Manzon Allah (S.A.W) a shekara ta 11 bayan hijira, a waƙi'ar ne aka zaɓi Abubakar matsayin halifan musulmi, bayan wafatin Annabi Muhammad (S.A.W)»
  • Assalatu Kairun Minan Naumi «ma'ana sallah ita ce mafi alheri daga bacci, wata jumla ce da ahlus-sunna suke faɗar ta lokacin kiran sallar asubahi bayan faɗin hayyu alal fala»
  • Nahjul Al-balaga (Littafi) « wani littafi ne da cikinsa aka tattaro wasu adadin huɗubobi, wasiƙu da gajejjerun maganganun Imam Ali (A.S).»
  • Sayyidina Abbas (A.S) «wanda ya rayu tsakanin shekaru 26-61 bayan hijira, ya shahara da Abul Fadli na biyar cikin jerin maza ƴaƴan Imam Ali (A.S).»
Babban Rukuni
Category Beliefs‎ not found
Category Culture‎ not found
Category Geography‎ not found
Category History‎ not found
Category People‎ not found
Category Politics‎ not found
Category Religion‎ not found
Category Sciences‎ not found
Category Works‎ not found
Harshe